NiMet na gargaɗi kan ruwan sama mai haɗe da tsawa a faɗin Nijeriya
Hukumar da ke hasashen yanayi ta Nijeriya NiMet ta yi hasashe cewa za a samu ruwa mai ɗauke da tsawa a faɗin Nijeriya tun...
Naira biliyan huɗu sun shigo hannunmu a matsayin tallafi – Zulum
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum, ya bayyana cewa ya zuwa ranar Lahadin da ta gabata, gwamnatin jihar ta karɓi kusan naira biliyan huɗu...
GIDAN REDIYO DA TALABIJIN NA FORTUNES ZAI TALLAFA WA RUNDUNAR SOJI A KOKARINTA NA...
Shugaban Gidan Radio da Talabijin na Fortunes, Alhaji Ibrahim Magaji Dosara, ne ya bayyana hakan lokacin da ya jagoranci ziyarar aiki ga Babban Kwamandan...
Dalilan da suka sa Tinubu da majalisa suka dakatar da ƙudirorin dokar haraji
A ranar Laraba ne Majalisar Dattawan Najeriya ta sanar da jingine aiki kan ƙudirin dokokin haraji na ƙasar, wanda Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya...
Ƙungiyar da ke fafutukar kafa jam’iyyar Access Party ta koka kan yadda INEC ta...
Ƙungiyar Access Party (AP) da ke neman rajistar zama jam'iyyar siyasa a Najeriya ta nuna rashin jin daɗi kan matakin hukumar zaɓe ta kasa...
Matatar man Dangote ta dakatar da sayar da fetur da kudin Naira
Matatar man fetur ta Dangote ta sanar da dakatar da sayar da fetur da kudin Naira, matakin da ya tayar da hankalin ’yan kasuwa...
Nijeriya na fafutukar samun kujerar din-din-din a Majalisar Dinkin Duniya
Yayin da ya ke wakiltar shugaba Bola Tinubu a babban taron majalisar karo na 80 a birnin New York na Amurka, mataimakin shugaban Najeriya...
NEF ta fara taron nemawa Arewa mafita
Ƙungiyar Dattawan Arewa (NEF) ta fara gudanar da wani taron kwanaki biyu a Abuja domin neman mafita ga matsalar talauci da kuma ci gaban...
Trump ya sake sanar da harajin kashi 100% kan fina-finan da aka yi a...
Shugaban Amurka, Donald Trump, ya sake sanar da cewa za a saka harajin kashi 100 cikin 100 kan duk wani fim da aka yi...
Ƴan Najeriya fiye da miliyan 6.2 sun kammala matakin farko na rajistar katin zaɓe...
Ƴan Najeriya fiye da miliyan 6.2 sun kammala matakin farko na rajistar katin zaɓe ta yanar gizo – INEC
Fiye da ƴan Najeriya miliyan 6.2...















