Hukumar Tace Finafinai Ta Kama Furodusan Garwashi
Hukumar Tace Fina-Fine da Dab’i ta Jihar Kano ta tabbatar da kam fitaccen mai shirya finafinai, Umar UK, bisa zargin karya dokokinta.
Kakakin hukumar Abdullahi...
Gwamnatin Tarayya Ta Ƙaddamar da Cibiyar Fasaha ta NCC a Kano
Gwamnatin Tarayya ta ƙaddamar da Cibiyar Fasaha ta Zamani ta Arewa Maso Yamma da Hukumar Sadarwa ta Ƙasa (NCC) ta gina a Kano.
Ministan...
Mutane 600 Sun Mutu 600 Sun Bata A wata Ambaliyar ruwa
Majalisar Wakilai ta Najeriya ta bayyana girman iftila’in ambaliyar ruwa da ya afku a Mokwa, jihar Neja, da wasu sassan ƙaramar hukumar Edu a...
Wani bom ya fashe a jihar Barno Wanda yayi sanadiyar mutuwar mutane hudu tare...
Hukumar ‘yan sanda a jihar Borno ta tabbatar da mutuwar mutane huɗu tare da jikkatar wasu goma bayan da wata mota ta taka bam...
Mutune 16 Sun Rasu, 400 Sun Jikkata a Kenya
Ƙungiyar Kare Haƙƙin Bil’adama ta Ƙasar Kenya ta bayyana cewa aƙalla mutane 16 ne suka rasa rayukansu yayin da sama da 400 suka jikkata...
Hukumar hana Sha da fataucin miyagun kwayoyi ta gudanar da tattaki a Kano kan...
Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi (NDLEA) reshen jihar Kano, tare da haɗin gwiwar gidauniyar EL’s Foundation, sun gudanar da tattakin wayar da...
Najeriya Ta Jagoranci Taron Tattalin Arzikin Yammacin Afirka 2025 Don Ƙarfafa Haɗin Gwiwar Yankin...
Najeriya ta ɗauki mataki wajen jagorantar makomar tattalin arzikin Yammacin Afirka yayin da ta qaddamar da Taron Tattalin Arzikin Yammacin Afirka (WAES) 2025 a...
Wasu rahotanni sun bayyana cewa Shugaban Kasa Bola Ahmad Tinubu na Shirin maye gurbin...
Rahotanni na nuni da cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu na shirin maye gurbin mataimakinsa, Kashim Shettima, da tsohon Gwamnan Jihar Kano kuma jagoran jam’iyyar...
Tinubu | Nayi matukar jin dadi da irin tarbar da gwamnatin Jahar Kaduna da...
Shugaba Tinubu ya bayyana hakan ne a jiya Alhamis sa'ilin da yake jawabi a wurin kaddamar da ayyukan da Gwamnan Jahar Kaduna Malam Uba...
Mahara sun kashe sojojin Nijar 34
Aƙalla sojoji 34 ne wasu mahara da ake zargin masu ikirarin jihadi sun kashe a Jamhuriyar Nijar, sannan suka jikkata wasu mutum 14.
An kai...