Bayern ta hakura da Davies, Liverpool na sake nazari kan Diaz

0
Bayern Munich ta hakura da tsawaita zaman Alphonso Davies a kungiyar, yayinda Real Madrid ta shiga farautar ɗan wasan mai shekara 23 daga Canada. (Relevo...