Bayern ta hakura da Davies, Liverpool na sake nazari kan Diaz
Bayern Munich ta hakura da tsawaita zaman Alphonso Davies a kungiyar, yayinda Real Madrid ta shiga farautar ɗan wasan mai shekara 23 daga Canada.
(Relevo...
Man City na son Musiala, Madrid na zawarcin Lukeba
Manchester City na farautar ɗan wasan Jamus Jamal Musiala, mai shekara 21, amma tana fuskantar kalubale daga Real Madrid da itama ke bibbiyar ɗan...
Super Eagles za ta yi wasan zumunci da Colombia da Venezuela a watan Nuwamba
Tawogar ƙwallon ƙafar Nijeriya, Super Eagles za ta yi wasannin sada zumunci da ƙasashen Columbia da Venezuela a watan Nuwamba.
A wata sanarwa da hukumar...









