Amurka ta kai hare-hare kan cibiyoyin nukiliyar Iran
Shugaban Amurka Donald Trump ya sanar da cewa ƙasarsa ta kai wasu hare-hare kan muhimman cibiyoyin nukiliya guda uku da ke cikin Iran.
A lokacin...
An samu fashewar abubuwa a birnin Tel Aviv bayan harin Iran
An shiga ruɗani a yankuna da dama na Isra'ila yayin da sojoji suka ce sun gano makamai masu linzami da aka harba daga Iran.
Rundunar...
Isra’ila ta kashe mutum 20 wajen karɓar abincin tallafi a Gaza.
Masu aikin ceto a Gaza sun ce sojojin Isra'ila sun kashe mutum 43, ciki har kusan 20 da ake kashe a wurin karɓar kayan...
Trump ki bayyana aniyarsa na shiga yakin Iran da Isra’ila
Shugaban Amurka Donald Trump, ya ƙi bayyana cikakken matsayinsa kan ƙasar za ta shiga rikicin da ke ƙara tsananta tsakanin Iran da Isra’ila, yayin...
Trump ki bayyana aniyarsa na shiga yakin Iran da Isra’ila
Shugaban Amurka Donald Trump, ya ƙi bayyana cikakken matsayinsa kan ƙasar za ta shiga rikicin da ke ƙara tsananta tsakanin Iran da Isra’ila, yayin...
Trump ya bukaci mazauna Teheran su fice daga garin
Iran sun ci gaba da kai wajuna hari da makamai masu linzami
Donald Trump ya buƙaci mazauna Teheran da su fice daga babban birnin na...
Masu Zanga-Zanga sun sha duka da barkonon Tsohuwa a Kenya
Masu zanga-zanga a Kenya sun sha duka da hayaƙi mai sa ƙwalla bayan sun fito suna kan titinan neman kadin mutuwar wani fitaccen mai...
A shirye Turkiyya take ta taimaka wajen kwantar da rikicin Isra’ila da Iran: Erdogan
Shugaban ƙasar Turkiyya, Recep Tayyip Erdogan ya ƙara yunƙurin diflomasiyya don kwantar da rikicin Isra’ila da Iran, inda ya yi tattaunawa ta wayar tarho...
Nijar ta ɗaga ranar komawa makarantu saboda ambaliyar ruwa
Gwamnatin Nijar ta ce ruwan sama kamar da bakin ƙwarya da ya jawo ambaliya ya sanya an jinkirta fara sabuwar shekarar karatu da kusan...
Yadda al’ummar ƙabilun asali na Amurka ke rayuwa
Duk da ci gaba irin na ƙasar Amurka, ɗaya daga cikin munanan abubuwan da suka yi mata tabon da ba zai taɓa gogewa ba...