Tsohon shugaban ƙasa kuma mataimakin shugaban kwamitin tsaron ƙasa na Rasha, Dmitry Medvedev, ya...

0
A cewarsa, muhimman cibiyoyin da ke da alaka da haɓaka makamashi sun kubuta daga harin Amurka, kuma Iran za ta ci gaba da shirinta na...

Mawaƙiya Rihanna ta haifi ƴa mace a karon farko

0
Shahararriyar mawaƙiyar Amurka Rihanna ta haifi ƴarta mace ta farko tare da abokin zamanta ASAP Rocky. An sanya wa jaririyar sunan laƙabin mahaifinta - sai...

Latest Posts

Kotu ta daure mutumun daya yanka Tsuntsu yayi romonsa

0
An gurfanar da wani mutum a gaban kuliya a Florida na Amurka sakamakon zargin yanka tsuntsun Dawisu tare da yin dabge da naman. Mutumin ya...

Super Eagles za ta yi wasan zumunci da Colombia da Venezuela a watan Nuwamba

0
Tawogar ƙwallon ƙafar Nijeriya, Super Eagles za ta yi wasannin sada zumunci da ƙasashen Columbia da Venezuela a watan Nuwamba. A wata sanarwa da hukumar...

Ƴan Najeriya fiye da miliyan 6.2 sun kammala matakin farko na rajistar katin zaɓe...

0
Ƴan Najeriya fiye da miliyan 6.2 sun kammala matakin farko na rajistar katin zaɓe ta yanar gizo – INEC Fiye da ƴan Najeriya miliyan 6.2...

NEF ta fara taron nemawa Arewa mafita

0
Ƙungiyar Dattawan Arewa (NEF) ta fara gudanar da wani taron kwanaki biyu a Abuja domin neman mafita ga matsalar talauci da kuma ci gaban...

Trump ya sake sanar da harajin kashi 100% kan fina-finan da aka yi a...

0
Shugaban Amurka, Donald Trump, ya sake sanar da cewa za a saka harajin kashi 100 cikin 100 kan duk wani fim da aka yi...