LABARAI

Tirela tayi sanadiyar salwantar rayukan ɗalibai 2 a Kogi

0
Tirelar ɗauke da kaya wacce birkinta ya ƙwace ta murƙushe Keke NAPEP, inda nan take ta kashe biyu daga cikin fasinjojin.n An samu rahoton cewa...

Radio

KETARE

Nijar ta ɗaga ranar komawa makarantu saboda ambaliyar ruwa

0
Gwamnatin Nijar ta ce ruwan sama kamar da bakin ƙwarya da ya jawo ambaliya ya sanya an jinkirta fara sabuwar shekarar karatu da kusan...

Yadda al’ummar ƙabilun asali na Amurka ke rayuwa

0
Duk da ci gaba irin na ƙasar Amurka, ɗaya daga cikin munanan abubuwan da suka yi mata tabon da ba zai taɓa gogewa ba...

ManYan Labarai

bidiyo

WASANNI

Man City na son Musiala, Madrid na zawarcin Lukeba

0
Manchester City na farautar ɗan wasan Jamus Jamal Musiala, mai shekara 21, amma tana fuskantar kalubale daga Real Madrid da itama ke bibbiyar ɗan...

Bayern ta hakura da Davies, Liverpool na sake nazari kan Diaz

0
Bayern Munich ta hakura da tsawaita zaman Alphonso Davies a kungiyar, yayinda Real Madrid ta shiga farautar ɗan wasan mai shekara 23 daga Canada. (Relevo...

Siyasa