Naira biliyan huɗu sun shigo hannunmu a matsayin tallafi – Zulum
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum, ya bayyana cewa ya zuwa ranar Lahadin da ta gabata, gwamnatin jihar ta karɓi kusan naira biliyan huɗu...
NiMet na gargaɗi kan ruwan sama mai haɗe da tsawa a faɗin Nijeriya
Hukumar da ke hasashen yanayi ta Nijeriya NiMet ta yi hasashe cewa za a samu ruwa mai ɗauke da tsawa a faɗin Nijeriya tun...
Naira hamsin da biyu N52 ake sayar da litar fetur a kasar Libya
Har yanzu kasar Libya ce mafi daukin man fetur a duk nahiyar Afrika, inda ake sayar da litar kan kudi Diner 0.15 a kudin...
Jami’an tsaro sun kama tirela shakare da buhunan kasusuwan jakkai a arewacin a Nijeriya
Jami'an Kwastam sun sanar da kama tirela shakare da kasusuwan jakkai da aka kiyasta kudinsu na iya kaiwa Naira milyan 150.
Jami'an na Kwastam da...