An kama tsohon daraktan FBI da laifuka biyu a Amurka
Mahukunta a Amurka sun tabbatar zargin da ake yi wa tsohon daraktan hukumar tsaro FBI James Comey da yin karya ga majalisar dokokin kasar...
Naira biliyan huɗu sun shigo hannunmu a matsayin tallafi – Zulum
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum, ya bayyana cewa ya zuwa ranar Lahadin da ta gabata, gwamnatin jihar ta karɓi kusan naira biliyan huɗu...
Matatar man Dangote ta dakatar da sayar da fetur da kudin Naira
Matatar man fetur ta Dangote ta sanar da dakatar da sayar da fetur da kudin Naira, matakin da ya tayar da hankalin ’yan kasuwa...
Mutane 600 Sun Mutu 600 Sun Bata A wata Ambaliyar ruwa
Majalisar Wakilai ta Najeriya ta bayyana girman iftila’in ambaliyar ruwa da ya afku a Mokwa, jihar Neja, da wasu sassan ƙaramar hukumar Edu a...
Naira hamsin da biyu N52 ake sayar da litar fetur a kasar Libya
Har yanzu kasar Libya ce mafi daukin man fetur a duk nahiyar Afrika, inda ake sayar da litar kan kudi Diner 0.15 a kudin...
Najeriya ta fitar da taken bikin ƴancin kai na shekarar 2025
Gwamnatin Najeriya ta fitar da taken bikin ƴancin kai na shekarar 2025. Taken shi ne “ Nigeria@65: Dole mu haɗa hannu domin ciyar da...
Gwamnatin Tarayya Ta Ƙaddamar da Cibiyar Fasaha ta NCC a Kano
Gwamnatin Tarayya ta ƙaddamar da Cibiyar Fasaha ta Zamani ta Arewa Maso Yamma da Hukumar Sadarwa ta Ƙasa (NCC) ta gina a Kano.
Ministan...
NEF ta fara taron nemawa Arewa mafita
Ƙungiyar Dattawan Arewa (NEF) ta fara gudanar da wani taron kwanaki biyu a Abuja domin neman mafita ga matsalar talauci da kuma ci gaban...
NiMet na gargaɗi kan ruwan sama mai haɗe da tsawa a faɗin Nijeriya
Hukumar da ke hasashen yanayi ta Nijeriya NiMet ta yi hasashe cewa za a samu ruwa mai ɗauke da tsawa a faɗin Nijeriya tun...
NDLEA ta Kama Dilar Kwayoyi a wani sumame a Kano
Hukumar Hana Sha Da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kano NDLEA ta yi nasarar kama wani dilar kwayoyi.
Hukumar ta yi nasarar cafke matashin ne a...















