Har yanzu kasar Libya ce mafi daukin man fetur a duk nahiyar Afrika, inda ake sayar da litar kan kudi Diner 0.15 a kudin kasar, kwatankwacin Dala 0.032 da ta yi daidai da Naira 52 a kudin Nijeriya.
Jaridar Daily Trust ta ba da labarin cewa kasashen Egypt, Algeria da Angola sai kuma Libya ne kadai suka fi Nijeriya saukin fetur a duk nahiyar Afrika.