Trending Now
LABARAI
Kotu ta daure mutumun daya yanka Tsuntsu yayi romonsa
An gurfanar da wani mutum a gaban kuliya a Florida na Amurka sakamakon zargin yanka tsuntsun Dawisu tare da yin dabge da naman.
Mutumin ya...
KETARE
Nijar ta ɗaga ranar komawa makarantu saboda ambaliyar ruwa
Gwamnatin Nijar ta ce ruwan sama kamar da bakin ƙwarya da ya jawo ambaliya ya sanya an jinkirta fara sabuwar shekarar karatu da kusan...
Tsohon shugaban ƙasa kuma mataimakin shugaban kwamitin tsaron ƙasa na Rasha,...
A cewarsa, muhimman cibiyoyin da ke da alaka da haɓaka makamashi sun kubuta daga harin Amurka, kuma Iran za ta ci gaba da shirinta na...
ManYan Labarai
bidiyo
WASANNI
Super Eagles za ta yi wasan zumunci da Colombia da Venezuela a watan Nuwamba
Tawogar ƙwallon ƙafar Nijeriya, Super Eagles za ta yi wasannin sada zumunci da ƙasashen Columbia da Venezuela a watan Nuwamba.
A wata sanarwa da hukumar...
“Ana nuna wa mata wariya a harkar ƙwallon ƙafa” Mai horda da Chelsea
Mai horad da kungiyar kwallon kafa ta Chelsea ta mata Sonia Bompastor ta ce daya daga cikin tambayoyin da ake yawan yi mata wajen...
Nasan Dalilin da Yasa Osimhen ko yaushe yake shan wahala A Tawagar Kasa –...
Shahararren tsohon dan wasan Super Eagles Yakubu Aiyegbeni ya bayyana dalilin da ya sa Najeriya ke samun wahalar zura kwallaye a kodayaushe.
A cewarsa ƙungiyar...
Man City na son Musiala, Madrid na zawarcin Lukeba
Manchester City na farautar ɗan wasan Jamus Jamal Musiala, mai shekara 21, amma tana fuskantar kalubale daga Real Madrid da itama ke bibbiyar ɗan...
Bayern ta hakura da Davies, Liverpool na sake nazari kan Diaz
Bayern Munich ta hakura da tsawaita zaman Alphonso Davies a kungiyar, yayinda Real Madrid ta shiga farautar ɗan wasan mai shekara 23 daga Canada.
(Relevo...

























