Najeriya ta fitar da taken bikin ƴancin kai na shekarar 2025
Gwamnatin Najeriya ta fitar da taken bikin ƴancin kai na shekarar 2025. Taken shi ne “ Nigeria@65: Dole mu haɗa hannu domin ciyar da...
NDLEA ta Kama Dilar Kwayoyi a wani sumame a Kano
Hukumar Hana Sha Da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kano NDLEA ta yi nasarar kama wani dilar kwayoyi.
Hukumar ta yi nasarar cafke matashin ne a...
Gwamnati ta Dakatar Da Karbar Kudin Makaratunta A Sokoto
Gwamnatin Jihar Sakoto ta dakatar da karɓar kuɗin makaranta a dukkanin makarantun sakandare mallakinta a duk fadin jihar.
Kwamishinan Ilimin Firamare da Sakandare, Farfesa Ladan...
NRC ta bayyana musabbabin Hadarin Jirgin Ƙasan Abuja -Kaduna
Hukumar kula da Jiragen Ƙasa ta Ƙasa (NRC) ta bayyana musabbabin hadarin jirgin ƙasa da ya afku a hanyar Abuja zuwa Kaduna a ranar...
GIDAN REDIYO DA TALABIJIN NA FORTUNES ZAI TALLAFA WA RUNDUNAR SOJI A KOKARINTA NA...
Shugaban Gidan Radio da Talabijin na Fortunes, Alhaji Ibrahim Magaji Dosara, ne ya bayyana hakan lokacin da ya jagoranci ziyarar aiki ga Babban Kwamandan...
Fargabar Tashin Bam: Gwamnatin Kano Ta Haramta Shigo da Kayan Gwangwan
Gwamnatin Jihar Kano ta sanar da haramta shigo da kayayyakin gwangwan daga yankin Arewa maso Gabas zuwa cikin jihar, a wani mataki na dakile...
Yobe Ta Rufe Kasuwanni 3 Saboda Barazanar Tsaro
Gwamnatin Jihar Yobe ta sanar da rufe kasuwannin Katarko, Kukareta da Buni Yadi a matsayin matakin gaggawa domin inganta tsaro a yankunan da ke...
Hukumar Tace Finafinai Ta Kama Furodusan Garwashi
Hukumar Tace Fina-Fine da Dab’i ta Jihar Kano ta tabbatar da kam fitaccen mai shirya finafinai, Umar UK, bisa zargin karya dokokinta.
Kakakin hukumar Abdullahi...
Gwamnatin Tarayya Ta Ƙaddamar da Cibiyar Fasaha ta NCC a Kano
Gwamnatin Tarayya ta ƙaddamar da Cibiyar Fasaha ta Zamani ta Arewa Maso Yamma da Hukumar Sadarwa ta Ƙasa (NCC) ta gina a Kano.
Ministan...
Mutane 600 Sun Mutu 600 Sun Bata A wata Ambaliyar ruwa
Majalisar Wakilai ta Najeriya ta bayyana girman iftila’in ambaliyar ruwa da ya afku a Mokwa, jihar Neja, da wasu sassan ƙaramar hukumar Edu a...















