Nijar ta ɗaga ranar komawa makarantu saboda ambaliyar ruwa
Gwamnatin Nijar ta ce ruwan sama kamar da bakin ƙwarya da ya jawo ambaliya ya sanya an jinkirta fara sabuwar shekarar karatu da kusan...
Yadda al’ummar ƙabilun asali na Amurka ke rayuwa
Duk da ci gaba irin na ƙasar Amurka, ɗaya daga cikin munanan abubuwan da suka yi mata tabon da ba zai taɓa gogewa ba...








